Recent

Search This Blog

Yusuf Bin Said" shahararren masanin computer 💻 dake arewacin Nigeria. Dan asalin wani gari dake jihar kaduna mai suna Jere. Yusuf tun yana dan karami ya tashi da hikima da azanci musamman game da abinda ya shafi kayan zamani na electronics kamar su wayar hannu, Radio, Television, Printers da dai sauran abubuwa makamantansu. Allah ya hore masa ilimin sarrafasu tamkar shi ya kirkiresu. Idan aka zo fagen yanar gizo kuma wato Internet nan ma abin sai dai ayi kurum. Ya kirkiri shafuka masu tarin yawa a Internet, wannan shafin ma yana daya daga cikin shafukansa.

logoblog

No comments:

Post a Comment